orizu kelechi    created a new article
49 w ·Translate

A Ekiti, Buhari ya kaddamar da aikin TETFUND na Naira biliyan daya. | #buhari

A Ekiti, Buhari ya kaddamar da aikin TETFUND na Naira biliyan daya.

A Ekiti, Buhari ya kaddamar da aikin TETFUND na Naira biliyan daya.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wasu ayyuka guda shida na asusun bayar da tallafi na manyan makarantu da kudinsu ya kai kimanin naira biliyan daya a jihar Ekiti a ranar Juma’a a kokarin da ake na inganta koyo da koyarwa a jami’o’i uku dake fadin kasar nan.