Shari'ar Dalibai Musulmi Da Gomnatin Legas Akan sanya Hijabi A makarantu

Shari'ar Dalibai Musulmi Da Gomnatin Legas Akan sanya Hijabi A makarantu

Kotun koli ta amince ɗalibai mata suke sanya Hijabi a makarantun Legas

Kotun koli ta amince ɗalibai mata suke sanya Hijabi a makarantun Legas

LAGOS

AFPCopyright: AFP

Kotun koli a Lagos ta yanke hukunci da ke bai wa Ɗalibai Mata Musulmi damar sanya hijabi a jihar Legas, ba tare da nuna musu wariya ko tsangwama ba.

 

Kotun ta yanke wannan hukunci ne a wannan Juma'ar a Abuja.

 

A watan Oktoban shekara ta 2014, wata babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Legas, ta yanke hukuncin hana sanya hijabi a makarantu, wanda a watan Yuli 2016 aka daukaka kara.

 

Hukuncin na wannan lokaci zai kawo karshen dambarwar da aka dau tsawon shekaru ana yi kan amfani da hijabi a marantu ga dalibai Musulmi.

 

Article share tools

 

 

 


Haliru Sani

1 Blog posts

Comments
EMMANUEL Ejekam 26 w

Perhaps it depends

 
 
Adeleke Ajibola 27 w

Application Outlook

 
 
Chukwuemeka Obiora 1 y

I can't understand this language shaa

 
 
Umar Bah ahmad 1 y

Oooh

 
 
Emeka Ogbu 1 y

Good