A daren jiya Jumaa sabuwar gwamnatin Jihar K..
2 yrs ·Translate

A daren jiya Juma'a sabuwar gwamnatin Jihar Kano ta fara rùshé wasu Katafaren shaguna dake Filin sukuwa, Rescues Road bisa gini ba bisa ka'ida ba.

image
image